Daskarewan MMM: Babu abinda za mu iya yi - EFCC

Daskarewan MMM: Babu abinda za mu iya yi - EFCC

An rahoto wanda Hukumar EFCC tayi magana ne a ranan Talata, 13 ga watan Disamba.

Daskarewan MMM: Babu abinda za mu iya yi - EFCC
Daskarewan MMM: Babu abinda za mu iya yi - EFCC

Dan sa ran da yan Najeriya key i akan daskarewan asusun masu hannun jari a bankin MMM wanda wani dan kasan Rasha a kaddamar ya ja baya,yayinda hukumar yaki da almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC tace babu abinda zata ita yi.

Hukumar EFCC tayi Magana ne a ranan talata,13 ga watan Disamba awanni bayan rahoton cewa shafin yanar gizon MMM ta daskare a Najeriya da kudin mutane.

KU KARANTA: Alkali yayi abun kunya,yana kunya

Hukumar yaki da rashawan ta bayyana hakan ne ta shafin Tuwita cewa ba fa abonda zata iya yi idan da gaske abun ya daskare ga baki daya.

Ta kara da cewa ta rigaya da yima yan Najeriya gargadi akan asusun MMM saboda haka babu abinda zata iya yi. Bal ma akwai zantukan rashawa da dama da ke gaban ta a yanzu wanda yafi wannan muhimmanci.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa, https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel