Jama’a na neman shinkafar gida

Jama’a na neman shinkafar gida

– Yayin da Bikin Kirismeti ya karaso ‘yan Najeriya na neman shinkafar gida ido rufe

– Shinkafar nan da ake kira ‘Yar Abakaliki tayi kasuwa

– Manoma kuwa sai cin Karen su suke yi babu babbaka

Jama’a na neman shinkafar gida
Jama’a na neman shinkafar gida

Mutane da dama sun shiga neman shinkafar gida yayin da Bikin Kirismeti ya karaso kusa a fadin Duniya. Wurare irin su Cross-River abin ba a cewa komai don kuwa kowa na neman shinkafar biki.

Shinkafar waje dai ta kai akalla N22000, hakan ta sa masu saye sai su wane da wane. Hukumar Dillacin Labarai ta dauko wannan rahoto daga Calabar. Wani daga cikin mazauna yankin yace shinkafar Hausa ta fi araha, kuma ga dadi.

Mutane da dama sun koka cewa ba za su iya cigaba da sayen shinkafa N26000 ba bayan ga ta gida mai kyau. Yanzu haka dai ana sayar da shinkafar gidan a kan kudi kusan N15000. Wanda ke nuna bambanci da ta waje.

Ko can dama Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayanna cewa farashin shinkafa zai fara yin kasa yayin da shekara ya zo karshe; ma’ana aka samu amfanin gona. Najeriya ta hana shigo da shinkafa ta Kasa tuni, Ministan noma na Kasar, Audu Ogbeh yace mutane da dama a Najeriya

Asali: Legit.ng

Online view pixel