Barawon abinci ya sha horo mai tsanani a hannun Jama’a

An kama wani matashi da yayi yunkurin satan kayayyakin abinci daga gidan wani mutum, inda ya kwashi wasu kayayyaki ciki har da kwaroron roba.

Barawon abinci ya sha horo mai tsanani a hannun Jama’a
Barawon abinci ya sha horo mai tsanani a hannun Jama’a

Majiyar gani da ido ta bayyana mana cewar barawon ya kutsa kai gidan wani mutum, inda ya saci kwalin kwaroron roba, kayayyakin abinci, na’ura mai kwakwalwa da kudi Naira 52,000.

Sai dai barawon bai samu nasara ba, saboda ya shiga hannu yayin da yayi kokarin ficewa daga gidan.

Barawon abinci ya sha horo mai tsanani a hannun Jama’a
Barawon abinci ya sha horo mai tsanani a hannun Jama’a

Majiyar tamu tayi bayani kamar haka:

“Barawon ya dauke kwalin kororon roba dake ajiye a karkashin gado. Daga nan ne sai mai dakin yaji motsin mutum, inda yayi wuf ya rike mai hannu.”

Barawon abinci ya sha horo mai tsanani a hannun Jama’a
Barawon abinci ya sha horo mai tsanani a hannun Jama’a

Zaku iya samun mu a shafin mu na Tuwita @naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel