Majalisa ta kira DG na NYSC kan mutuwar yan bautar kasa

Majalisa ta kira DG na NYSC kan mutuwar yan bautar kasa

Mambobin majalisar wakilai sun aika sammaci ga Darakta Janar na bautar kasa wato National Youth Service Corp (NYSC) Birgediya Janar Sule Zakari Kazaure.

Yan majalisa na so shugaban NYSC ya zo ya kuma amsa tambayoyi kan mutuwar wasu yan bautan kasa da ya faru a kwanan nan.

Zamu kawo cikkaken bayanai nan kusa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel