Mutum yayi  matarsa mai juna biyu dukan raba ni da yaro

Mutum yayi  matarsa mai juna biyu dukan raba ni da yaro

Wani mutum daga Nketa a unguwan Bulawayo a kasar Zimbabwe yayi matarsa dukan kawo wuka har lahira.

Mutum yayi  matarsa mai juna biyu dukan raba ni da yaro

Game da rahotanni, Simphiwe Ngwenya yayi ma matarsa duka Ntandoyenkosi Sibanda mai juna biyu da karfe saboda taki haihuwa ranan da yake sa ran zata haihu da ga baya ta mutu a asibiti . da baya aka gano cewa Ngwenya ya samu labarin cewa cikin shege matarsa ke da shi. Ya doke ta a ranan 17 ga watan Nuwamba kuma ta mutu a asibitin Mpilo a ranan talata sanadiyar raunukan d ta ji.

KU KARANTA: Zaka iya sake kawo kokon barar ka -Sanatoci zuwa ga Buhari

Yayinda ake bayanin abubuwan da suka tattari kisan, mutane sun bayyana cewa Ngwenta yana zargin cewa wani kwarto ne yayi ma matarsa ciki bayan bata haihu ranan 15 ga watan Nuwamba ba. An bayyana cewa an tilasta ma likitocin asibitin su ceci dan tayin lokacin da ya bayyana cewa matan ba zata rayu ba.

Makwabta sunce a  daren 17 ga watan nuwamba sunji kuwan Sibanda yayinda mijin ke dukan ta.

“Suna ma juna iwu kuma makwabta na ji. Misalin karfe 11 na dare ,sai suka je gidan dan uwan Mijin. Ba da dadewa suka cigaba da rigima. Dan uwansa yayi kokarin tasyar da shi amma bai iya ba.

“Ngwenya ya tokari matarshi a ciki kawai ta kife kasa. Wasu makwabta su samu dauke shi daga wurin . amma jim da kadan kuma suka cigaba. Ngwenya ya buga mata dutse da karfe. Taji mumunan yanka sai ta gudu gidan makwabci.

Iyalan matar sunce sai an biyasu diyyar $10,000 kafin a burne ta.

Ku biyomu shafin na Tuwita @naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel