Jihar Neja ta tsuke bakin aljihu saboda rashin kudi

Jihar Neja ta tsuke bakin aljihu saboda rashin kudi

- Jihar Naija na daya daga cikin juhohin Najeriya da aka samu sauyin gwamnati a zaben da aka yi shekarar 2015, wacce gwamna Alhaji Abubakar Sani Bello ke jagoranta

- Gwamnatin Sani Bello na gudana ne a karkashin inuwar jam’iyar APC, wacce ta karbe mulkin jihar daga jam’iyar PDP da ta jima ta na mulkar jahar

Jihar Neja ta tsuke bakin aljihu saboda rashin kudi
sani bello

Mafi yawan gwamnatocin jihohin Najeriya yanzu haka na fama da rashin kudaden shiga inda su ke ta fadi tashin yadda za su aiwatar da alkawuran da su ka dauka a lokacin yakin neman zabe.

KU KARANTA: Shugaban kasar Najeriya ya yi wa Sarki Sanusi raddi

A wasu lokuta ma su kan fuskanci matsalar rashin kudaden biyan albashin ma’aikata ta yadda ya kai ga sai da gwamnatin tarayya ta kai masu dauki.

A wannan hira da su ka yi da gwamna Sani Bello, Ladan Ibrahim Ayawa ya tattauna da shi kan batutuwa da dama yayin wata ziyara da ya kawo ofishin Sashen Hausa na Muryar Amurka inda ya fara da tambayar shi yanayin yadda kudaden shiga ke zuwa jahar ta Naija

A biyo mu a shafin mu na Tuwita @naijcomhausa

&feature=youtu.be

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel