Anga wani mutum babu kai a wajen fatin dare

Anga wani mutum babu kai a wajen fatin dare

Wani hoto mai rikitarwa ya watsu dai a kafaffen yanar gizo a inda aka hangi wani mutum a wajen fatin na dare babu kai inda ya sanya hankalin mutane da damar gaske ya tashi sakamakon ganin wannan al'amarin.

Anga wani mutum babu kai a wajen fatin dare

Wata yarinya ta dauki hoto a gaban mutumin da bayi da kai a wajen fatin daren.

A hoton dai za'a ga wata yarinya matashiya ta dauki hoto a gaban mutumin da baida kai a wajen fatin daren, inda yarinya batama san ko a ina tayi hoton ba, saida ta gani a hoton. Daga naisa dai ana iya cewa babu abinda ya faru da mutimin, amman idan aka matso da hoton kusa za'a iya ganin mutumin baida wuya balle kuma kai.

Yarinyar dai taje wajen shakatawar ne da daddaren, inda ta dauki hoton batare data duba bayanta ba, balle tasan waye a bayan ta.

KU KARANTA: Wani mutum ya mutu ya tashi

Saida ta koma gida sannan ta fara duba hotunan data dauka a wajen, saita ga hotunan mutumin data dauki hoton a bayan sa baida kai, a inda sauran hotunan kuwa mutanen suna da kawunan su a jikin su.

Masu amfani da kafaffen sadarwa dai sun tafa albarkacin bakin su, a yayin da wasu mutanen suke cewa kawai aikin masu daukan hotone suka dauke shi a hakan. Amman mai kuke tunani?

Ku biyomu a shafinmu na tuwita. @naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel