Dalilai 3 da yasa Buhari dakatar da auran Zahra

Dalilai 3 da yasa Buhari dakatar da auran Zahra

Rahotannin kwannan nan ya nuna cewa an dakatar da auren da ake jira a 2016: na Zahra Buhari da Ahmed Indimi zuwa wani lokaci.

An yarda cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari da kansa ne ya nemi a dakatar da auren. Ga wasu dalilai guda uku da ka iya zama dalilan da yasa ya yanke wannan hukunci mai tsauri:

1. Kafofin watsa labarai sun taka rawa sosai

Dalilai 3 da yasa Buhari dakatar da auran Zahra
Ahmed Indimi da Zahra Buhari

KU KARANTA KUMA: Wani mutumi ya zama keke napep a Lagas

Kafofin watsa labarai na da hanyar sanya abubuwan mamaki da kuma yada shi ga masu rabo. Yayinda hakan ya saba faruwa a kullum, Buhari bai ra’ayin karkatan hankalin kafofin labarai wanda ya wuce kima ba (watakila tun bayan afkuwar draman dayan daki) don haka tana iya yiwuwa ya dakatar da auren ne saboda hankalin kafofin watsa labarai ya sauka a kansu sai ayi auren cikin sirri.

2. Yana so ya ga me kuma Indimi ke dashi da zai gabatar

Dalilai 3 da yasa Buhari dakatar da auran Zahra

Da alama Ahmed Indimi na da wadata ta fannin dukiya. Ya aika mata da kimanin jakunkuna 30 na musamman daga kamfanin Louis Vuitton (LV) da kyaututtuka a ciki lokacin sanya ranar su.

Killa Buhari na so ganin abunda ke karkashin zuciyarsa da kuma idan zai zamo miji na gari da gaske.

KU KARANTA KUMA: Anyi baikon kyakkyawar yar sarkin Dubai Latifa

3. Zahra na sake tunani na biyu

Dalilai 3 da yasa Buhari dakatar da auran Zahra

Zahra ta kasance mace mai kaifin basira kuma mai tarin ilimi amma bata wuce kuskure ba. Kayi la’akari idan ta tashi rana daya ta tambayi kanta shin da gaske Ahmed ya dace da ita ta kuma furta tunaninta ga mahaifinta.

Buhari ya kasance shugaban kasa amma kuma ya kasance uba mai kula kuma babu mamaki ya dakatar da auren ne domin ta kuma tunani ta tsayar da zuciyarta guri daya.

https://youtu.be/n4qpOaNehlk

Asali: Legit.ng

Online view pixel