Kalli hotunan iyayen da suka rike Makinwa

Kalli hotunan iyayen da suka rike Makinwa

- Iyayen da suka riki mai gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin sun halacci bikin sabon littafin da ta wallafa                                                       

- Makinwa ta wallafa littafin ta mai suna "On Becoming " ranar Lahadi mai zuwa 27 Nuwamba

Kalli hotunan iyayen da suka rike Makinwa

Banda yanzu ba wanda ya san mai gabatar da shirye-shirye a kafafen sadarwa tana da iyaye da suka rike ta.

Ranar lahadi 27 ga watan Nuwamba 2016 Makinwa ta yi bikin wallafa littafin da ta rubuta mai suna "On Becoming ", inda ta bayyana abubuwa da yawa akan ta, kamar mutuwar auren ta, yadda ta canza fatar ta zuwa fara da sauran su.

Kalli hotunan iyayen da suka rike Makinwa

Cikin wadanda suka halacci bikin akwai iyayen da suka rike ta, sauran mutanen da suka halacci taron sun hada da Onorabul Abike Dabiri-Erewa,  Mo Abudu, Ruth Osimi da Adebola Adenike da sauran su.

KU KARANTA: 

A kuma gefen mawaka akwai Waje, Neola, Nikki Laoye, Funbi Dakole, Chigurl.

Kalli hotunan iyayen da suka rike Makinwa

Sai kuma gefen masu barkon ci kamar su Tee A, Gbemi Olateru-Olabegbi.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel