Yar wasa Chika Ike ta fito sanye da rigar naira miliyan 2

Yar wasa Chika Ike ta fito sanye da rigar naira miliyan 2

Yar wasan Nollywood, Chika Ike, ta sanya wata riga na miliyoyin naira kwanan nan.

Yar wasa Chika Ike ta fito sanye da rigar naira miliyan 2
Chika Ike sanye da kayan naira miliyan 2
Yar wasa Chika Ike ta fito sanye da rigar naira miliyan 2

An gano ta sanye da rigar mai walwali na naira miliyan 2 Amal Azhari lokacin da ta je taron ban girma a kasar Amurka. Tana daya daga cikin wadanda suka amshi lambar yabo a gurin taron ban girma na yan kasuwan Afrika a birnin Landan a ranar Lahadi, 27 ga watan Nuwamba. Ta halarci taron karramawa a cikin shigar da ta kai kimanin dala 5,000 (kimanin naira miliyan 2 kenan).

KU KARANTA KUMA: Anyi baikon kyakkyawar yar sarkin Dubai Latifa

Yar wasa Chika Ike ta fito sanye da rigar naira miliyan 2
Yar wasa Chika Ike ta fito sanye da rigar naira miliyan 2

An rahoto cewa dama an san mai dinkin yar kasar Labanon, Amal Azhari, wacce ta dinka kayan yar wasan, da kwarewa gurin dinka irin dogayen rigunan kaftan da dogayen zilaika, kuma Chika tayi wata sanarwa cikin karfin gwiwa, kuma wannan na daya daga cikin shiga mafi kyau da ta taba yi.

Ko ya kuka gani?

Asali: Legit.ng

Online view pixel