Surukar Zahra Buhari ta yabe ta

Surukar Zahra Buhari ta yabe ta

Zahra Buhari zata auri Ahmed Indimi wanda ya kasance daraktan tallace-tallace na kamfanin Oriental Energy Resources kuma ance yana da kudi kamar mahaifinsa biloniya, Mohammed Indimi.

Surukar Zahra Buhari ta yabe ta
Ahmed Indimi da Zahra Buhari

Daya daga cikin yaran Indimi mata ta yada wani rubutu inda take yaba ma Zahra a kan shafinta na Instagram. Tace: “Na hadu da matashiyar yarinyar shekaru da dama da suka wuce kuma rashin girman kanta ya ja ra’ayina. Kawai yan shekaru kadan da haka zata zama tamu.

Surukar Zahra Buhari ta yabe ta

KU KARANTA KUMA: Buba Galadima yayi Magana kan barayin gwamnatin Buhari

"Masoyiyata Zahra, kin kasance matashiya mai ban mamaki. Mun gani kuma mun cimma manufarmu. Addu’a ta a gare ku shine ku shine auranku shine auranku ya kasance mai kyau.”

Surukar Zahra Buhari ta yabe ta

 “sannan rayuwa mai cike ‘ya’ya nagari da rahma karama, muna murnan samunki a matsayin daya daga cikinmu. Abubuwa masu kyau na da wuyan samu kuma sun cancanci ayi fada domin su. Bazamu iya jira ba.”

KU KARANTA KUMA: Kyawawan hotunan Rahama Sadau guda 9

Zamu iya fadin cewa za’ayi maraba da Zahra sosai a sabon gidanta.

Asali: Legit.ng

Online view pixel