Femi Fani-Kayode na Instagram yanzu

Femi Fani-Kayode na Instagram yanzu

David Oluwafemi Adewunmi Abdulateef Fani-Kayode ya kasance tsohon ministan sufuri kuma kakakin yakin neman zaben shugabancin kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).

Femi Fani-Kayode na Instagram yanzu

[caption id="attachment_1013643" align="alignnone" width="720"] Femi Fani-Kayode[/caption]

Ya shiga Instagram a ranar 27 ga watan Nuwamba ya kuma samu mabiya kimanin 1000 zuwa yanzu. Ya buga hotuna uku kuma yana bin mutane 4 zuwa yanzu.

KU KARANTA KUMA: An saki tsohon minista,Bagudu Hirse wanda aka sace

Femi Fani-Kayode na Instagram yanzu

[caption id="attachment_1064190" align="alignnone" width="800"] Shafin Fani-Kayode na Instagram[/caption]

Hoton farko ya kasance na shi tare da rubutun: “Ina gwada Instagram. Ina fatan zan ji dadin wannan tukin.”

KU KARANTA KUMA: Anga gurin kasuwancin Donald Trump a Onitsha

Femi Fani-Kayode na Instagram yanzu

[caption id="attachment_1064191" align="alignnone" width="532"] Fani-Kayode na hutawa[/caption]

Na biyun ya kasance karamin dansa namiji wanda yayi kyau sosai a rigar baccinsa.

Femi Fani-Kayode na Instagram yanzu

[caption id="attachment_1064192" align="alignnone" width="537"] Dan Fani-Kayode, Aragorn Lotanna Fani-Kayode[/caption]

Na ukun ya kasance hoton matarsa, Precious Chikwendu F-K, wacce ta sa kayan gargajiya mai ban mamaki.

KU KARANTA KUMA: Gowon yace cin hanci ne sanadin tabarbarewar gwamnati

Femi Fani-Kayode na Instagram yanzu

[caption id="attachment_1064193" align="alignnone" width="530"] Matar Fani-Kayode, Precious Chikwendu F-K[/caption]

Kyakyawan dan siyasan na amfani da shafin Twitter da kuma Facebook zuwa yanzu kuma muna dokin jiran abunda zai fito daga shafinsa na Instagram.

https://youtu.be/uN6CmZkG04I

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel