Fasto Tunde Bakare da matarsa sunyi bikin murnan cika shek

Fasto Tunde Bakare da matarsa sunyi bikin murnan cika shek

Fasto Tunde Bakare da matarsa Olayide Bakare sunyi bikin murnar cika shekarar su 32 da yin aure a wannan watan Nuwamban 24.

Fasto Tunde Bakare da matarsa sunyi bikin murnan cika shek

Fasto Tunde Bakare dai babban fasto ne a jahar Legas kuma tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa ne, sannan kuma ya auri matar sa a shekarar 1984.

Fasto Tunde Bakare da matarsa sunyi bikin murnan cika shek

Fasto Tunde Bakare da matarsa Olayide Bakare.

Ku karanta: An kubuto da mutane sama da 40 daga hannun yan bindiga

Fasto Tunde Bakare da matarsa sunyi bikin murnan cika shek

Fasto Tunde Bakare da matarsa Olayide Bakare da kuma yan uwa da abokan arziki da suka halarci bikin nasu. Haka kuma za'a iya ganin hotunan masoyan cike da farin ciki da kuma annashuwa a ranar bikin nasu.

Fasto Tunde Bakare da matarsa sunyi bikin murnan cika shek

Fasto Tunde Bakare yana sumbatar matar sa a ranar auren nasu. Muna tayasu murna, kuma muna yi musu fatar kara wasu shekaru masu yawa anan gaba.

Ku biyomu a shafin mu na tuwita: @naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel