Ku zabi Rotimi Akeredolu – Buhari

Ku zabi Rotimi Akeredolu – Buhari

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabi Rotimi Akeredolu a matsayin wanda yafi cancanta da kujern gwamnan jihar Ondo

- Shugaban kasan yace babban lauya tattare da akidan canji

Ku zabi Rotimi Akeredolu – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga mutanen jihar Ondo da su fita kwansu a kwarkwatansu ranan asabar 26 ga wtan Nuwamba su zabi jam’iyyar APC.

A wata jawabin da mai Magana da yawun shugaban kasa Shehu Garba  ya bayyana hakan ne a wata jawabi a ranan laraba, 23 ga watan Nuwamba.

KU KARANTA: Burina shi ne inganta harkar Ilmin mata da kiwon lafiya — Hindatu

Yace :

“Hakkin zaban wanda ake so a wai hakki bane zalla amma daman zaban wanda ya cancanta. Kuri’a daya ga jam’iyyar APC zabe ne ga cigaba. Tunda aka kafa jihar Ono a shekaran 1976, mutanen jihar sun taka rawan zama wajen aikin noma da ilimi.

A bangare guda, kotun daukaka kara ta baiwa Eyitayo Jegede nasara a matsayin dan takaran jam’iyyar PDP kuma ta kori Jimoh Ibrahim.

A Biyo mu a shafinmu na Tuwita @naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel