Tuna baya, hotunan fasto Chris alokacin yana matashin sa

Tuna baya, hotunan fasto Chris alokacin yana matashin sa

Tuna baya, wadannan hotunan fasto Chris din sun watsu ako'ina a kafafen sadarwa da kuma yanar gizo, inda mutane da yawa suke magana akan su.

Fasto Chris a lokacin da yake matashi yana gabatar da wa'azi.

Fasto Chris Oyakhilome dai shine shugaba a Belivers World Ministry wanda akafi sani da Christ Embassy. Haka kuma, dan shekara 52 din da haihuwa duniya yanada reshe sosai a cikin fadin duniyar nan, inda kuma yake da dumbin mabiya da yawan gaske.

KU KARANTA: Burina shi ne inganta harkar Ilmin mata da kiwon lafiya — Hindatu

An kuma bayyana cewar yana da zunzurutun tudi kimanin dalar Amurka miliyan 30, inda aka bayyana shi a matsayin faston da yafi ko wane fasto kudi a cikin Najeriya. Haka kuma, an bayyana cewar ya auri tsohuwar matar sa Anita bayan da suka kwashe 25, sannan suka rabu a shekarar 2016.

Hotunan sanannen faston dai sun wasu a kafafen yanar gizo inda aka gansa yana gudanar da wa'azi alokacin da yake matashi. Hotunan dai su nuna faston alokacin da yake gabatar da wa'azin sa kuma yake nuni da hannun sa wanda yake nuna alamar 'love world'  alokacin da yake bayani akan Allah. Gadai sauran hatunan.

Tuna baya, hotunan fasto Chris alokacin yana matashin sa

Fasto Chris alokacin da yake gabatar da wa'azi

Tuna baya, hotunan fasto Chris alokacin yana matashin sa

Hoton fasto Chris alokacin da yake matashi.

Rayuwa kenan, mai canza komai.

Asali: Legit.ng

Online view pixel