An tilasta ma barauniya cin kashinta bayan taci duka

An tilasta ma barauniya cin kashinta bayan taci duka

Jama’a sun lakaďa ma wata budurwa da ake zargin barauniya ce dukan tsiya, inda har suka tilasta mata cin kashin ta.

An tilasta ma barauniya cin kashinta bayan taci duka
Gift yayin da take cin kashi

Ita dai wannan budurwa mai suna Gifty ana zargin ta ne da yunkurin yi ma wata mata mai suna Christina Agyeiwaa sata, a yayin yunkurin gudanar da satar ne aka kama ta, kuma akayi mata dukan kawo wuka. Wannan lamari ya faru ne a kasar Ghana.

KU KARANTA: Wani yaro yaci duka a hannun Mariƙinsa

An tilasta ma barauniya cin kashinta bayan taci duka
yansanda na yi ma Gift wanka

Kamar yadda Gifty ta bayyana, tayi niyyar zuwa siyayya ne a garin Kumasi dake kasar Ghana, amma bata Ankara ba sai kawai ta tsinci kanta a dakin Christina dake Otel din Fabulous.

An tilasta ma barauniya cin kashinta bayan taci duka

Amma matasan yankin da suka azabtar da Gifty sun ce sun saba kama barayi irin su Gifty, amma sai fara haukana karya da zarar sun shiga hannu. Matasan sun ce kashin da suka baiwa Gifty taci da shi tazo a cikin Jakarta, da nufin idan an kama ta sai ta fara wanka da shi tana ikirarin hauka.

Daga bisani yansanda sun iso wajen, inda suka tafi da Gifty don gudanar da bincike.

Zaku iya bin kadin labaran mu a shafin mu na Tuwita @naijcomhausa

&feature=youtu.be

Asali: Legit.ng

Online view pixel