YANZU-YANZU: Gobara a jamíar Yabatech

YANZU-YANZU: Gobara a jamíar Yabatech

Wani dalibin jamiár ya aiko hotunan gobaran zuwa ga Legit.ng

YANZU-YANZU: Gobara a jamíar Yabatech

Rahotanni da muke samu daga kwalegin koyar da fasaha Yaba (Yabatech)a jihar legas na cewa dakin kwanan dalibai na Bakassi na ci da gobara.

Wani dalibin jamiár ya aiko hotunan gobaran zuwa ga Legit.ng kuma yace wutan ta fara ci ne misalign karfe 5 na asuba kuma abun ya shafi dalibai da dama.

KU KARANTA: Shugabannin PDP suka kashe mu – Mutanen Neja-Delta

“Hukumar kasha wuta sun zo amma wutan bai gushe yana ci ba a dakunan. Ba zan iya cewa wani dalibi a mutu ba amma wasu sun sume.

“Mun samu labarin cewa wutan lantarki ne ya sabbab gobaran a cikin dakin kwanan daliban, a yanzu haka, gobaran na ci.

A lokacin da muke tattara wannan labara,wutan na ci bal bal  a cikin gidan.

a biyo mu a shafi Tuwita @naijcomhausa

Kalli hotunan gobaran

YANZU-YANZU: Gobara a jamíar Yabatech
YANZU-YANZU: Gobara a jamíar Yabatech
YANZU-YANZU: Gobara a jamíar Yabatech

Source: Legit Nigeria

Online view pixel