Wata mata ta bukaci musayar mari da kudi

Wata mata ta bukaci musayar mari da kudi

Me zaka yi ida wata kyakyawar mace ta bukaci kayi mata irin wannan abun ban dariyan?

Wata matar kasar Kenya ta bukaci abokanta na shafin Facebook da suyi mata wannan bukata mai ban mamaki, ta tambayesu ko zasu iya marinta na wani farashin kudi.

Wata mata ta bukaci musayar mari da kudi
Vannesey na bukatar mari don kudi

Matar mai suna Vannessey Ketch, ta buga wani hotonta a shafinta, tare da rubutun:

“Zaku iya mari na don Ksh miliyan 1 (naira 3,100,000) apenjo, apenja (tambaya kawai nake yi)?”

KU KARANTA KUMA: Bode George ya soki APC, Buhari kan tsarin shugabanci

Kalli rubutun a kasa:

Wata mata ta bukaci musayar mari da kudi
Vannesey ta bukaci musayar mari da naira miliyan 1

Don haka zaku mare ta?

Asali: Legit.ng

Online view pixel