Hoton shugaba Buhari da zai burge ka

Hoton shugaba Buhari da zai burge ka

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi shiga irin ta samari a yayin gudanar da yakin neman zaben jam’iyyar APC a jihar Ondo.

Hoton shugaba Buhari da zai burge ka

Shugaba Buhari ya samu halartan taron yakin neman zaben dan takarar jam’yyar APC Rotimi Akeredolu da mataimakinsa Agboola Ajayi.

A yayin yakin neman zaben dukkanin manyan bakin da suka halarci taron sun sanya wata hular gayu da aka rubuta ‘AKETI’ a jikinta, shima shugaba Buhari ya sanya wannan hula.

Hoton shugaba Buhari da zai burge ka

KU KARANTA:Magoya bayan PDP na gudanar da zanga zanga a Ondo

Hoton shugaba Buhari da zai burge ka

Duk da cewa ba shugaba Buhari kadai ya sanya hular ba, amma hularsa tafi jan hanlakin mutane.

Me kuka ce?

&feature=youtu.be

Asali: Legit.ng

Online view pixel