Kalli tsagar yare da akaima wannan jaririya

Kalli tsagar yare da akaima wannan jaririya

Hoton wani jariri da akai ma tsagar yare ya saka masu amfani da dandalin sadarwa a cikin mamaki da rudani.

Wani hoto wanda yake karya zuciya na wata jaririya da aka yi mata tsage na yare tun daga kumatun ta har zuwa cikin kanta.

Wani mai amfani da dandalin sadarwa na Facebook ya saka hoton kuma ya nuna fushin shi kan lamarin cewa wane irin rashin tausayi ne da rashin imani ayima wannan yar karamar jaririyar wannan zalunci da sunan wai zannen yare.

Tace ya kamata ace an kama iyayen jaririyar ai masu hukunci,hoton da aka saka kuma akayi rubutu kamar haka "dan Allah karku yadda da wani tsaga ta wani yare ko al'ada" yan majalisar mu kuyi wani abu kai,wa ya san iyayen jaririyar?   ya kamata a kama iyayen jaririyar.. wannan ya janyo mutane kusan dubu 1.2 tsokaci kan lamarin.

Kalli tsagar yare da akaima wannan jaririya

Sai dai mutane da dama sun yarda da abunda ta rubuta na yadda da hana irin wadan nan abubuwa, sai dai wasu mutane kadan sunce be da wata matsala balanta na wadan da suka san amfanin shi.

Kalla hoton kasa

Kalli tsagar yare da akaima wannan jaririya

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel