Wani mutum ya auri macijiya bayan da matarsa ta mutu

Wani mutum ya auri macijiya bayan da matarsa ta mutu

- Wani mutum ya auri macijiyar sa, bayan dayayi tunanin matarsa data mutune ta koma jikin macijiyar.                                      

- A cewar rahoton, macijiyar da take da tsawon takun kafa 10, mai suna kobra, yayi hakan ne domin ya maye gurbin soyayyar da yakema matar sa.

Wani mutum ya auri macijiya bayan da matarsa ta mutu

Mutumin da ba'a bayyana sunan saba, an dai bayyana cewar ya samu karayar zuciyane alokacin daya rasa matar tasa shekaru biyar da suka wuce. Amman saidai kuma yana yima macijiyar nasa kallon masoyiyar tasa, kawai sai ya yanke shawaran cewar ya auri macijiyar nasa kawai domin ya maye gurbin matar nasa.

Wani mutum ya auri macijiya bayan da matarsa ta mutu

Yakan bata lokacinsa tare da katon macijiyar.

Wani mutum ya auri macijiya bayan da matarsa ta mutu

Mutumin dai yayi imani da cewar mutane sukan saba sosai tare da dabbobi, wannan shiya kara masa kwarin gwiwa.

Wani mutum ya auri macijiya bayan da matarsa ta mutu

A hotunan dai zaku ga yadda mutumin yake cin abinci da macijiyar tare kuma suyi wasa tare sannan su kalli TV tare.

Wani mutum ya auri macijiya bayan da matarsa ta mutu

Wanda ya saki hotunan dai ya bayyana cewar, mutumin bai rabuwa da macijiyar duk inda zaije, ko bacci tare sukeyi, ko yaushe suna tare.

Wani mutum ya auri macijiya bayan da matarsa ta mutu

Sanannen mutum ne wanda akafi sani da mai maciji, kuma ansha gaya masa cewar maciji abune mai hatsarin gaske, Amman baiji ba.

Wani mutum ya auri macijiya bayan da matarsa ta mutu

Wa'annan hotunan dai sun nuna cewar bazai rabu da wannan macijiyar ba.

Allah ya kyauta!

Asali: Legit.ng

Online view pixel