Matar da ta raba abinci a jahar Legas ta zamo tauraruwa

Matar da ta raba abinci a jahar Legas ta zamo tauraruwa

Hoton wannan matar ya watsu a dandalin sadarwa bayan raba abinci da tayi ga marasa galihu mazauna Legas.

Hoton da aka saka a Instagram na matar tana raba ma mutane abinci a kwanon da in anci abinci ake yadda wa inda a kaga mutanen sun bi layi dan samun naso rabon.

Matar da ta raba abinci a jahar Legas ta zamo tauraruwa

Lokacin da ake tambayar ta dalilin yin haka sai tace" wani ya tambaye ta dan me take bada abinci kyauta a wannan yanayin da muke na rashin kudi da tsadar rayuwa,  sai tayi murmushi tace a kiyama ba wani abu talauci ko tsadar rayuwa.

Hoton matar ya watsu sosai inda mutane da dama suke ta yabon ta kuma da  kuma yi mata addu'a kan halayen ta kyawawa.

Asali: Legit.ng

Online view pixel