Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola

Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola

A ranar Asabar 5 ga watan Nuwamba aka daura auren yaron Gwamnan jihar Osun Ogbeni Rauf Aregbesola.

Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola
Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola

Yaron mai suna Abdulrauf ya auri budurwarsa Sakina yar asalin garin Kogi.

Manya manyan baki sun samu halartan taron, ciki har da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, gwamnan jihar Legas Akinwumi Ambode da gwamnan Oyo Abiola Ajimobi.

KU KARANTA:Mun ceto duk mutanen dake hannun Boko Haram - Buhari

Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola
Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola
Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola
Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola
Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola
Bikin auren yaron Gwamna Aregbesola

Ma’auratan sunyi kyau matuka a ranar bikin nasu. Muna musu fatan zaman lafiya a rayuwar aure.

&list=PL6sEiOi0w1ZCJ2pYczvQeEWNY5u811xJt&index=36

Asali: Legit.ng

Online view pixel