Gwamanonin jihohin Igbo ragwaye ne - TUC

Gwamanonin jihohin Igbo ragwaye ne - TUC

- Yayinda wasu gwamnoni ke kokarin neman hanyoyin samun kudi, wasu sun dogar da harajin gwamnati

- Kungiyar kwadagon TUC tace gwamnaonin yankin kudu maso gabas ragwaye ne

Gwamanonin jihohin Igbo ragwaye ne - TUC

A maimakon tunani hanyoyi daban-daban na samun kudin cigaban jihohinsu, gwamnonin yankin udu maso gabashin kasa sun zauna suna dogaro da kudin da gwamnati ke bas, Chukwuma Igbokwe,,shugaban kungiyar kwadago ta TUC ne ya bayyana haka.

Punch ta lakuto cewa Chukwuma Igbokwe,yace gwamnonin ne sanadaiyar rashin cigaban jihohinsu saboda sun ki amfani da arkizin da ubangiji ya basu.

KU KARANTA:Abubuwan da suka faru a Najeriya a karshen mako

Game da cewarsa, sakamakon rashin kudi da ya shafi kasar ,da hakan ba zaiyi illa sosai ga yankin kudu maso gabas ba idan gwamnonin da suka gabata sunyi wani aikin azo a gani  a jihohin bat un 1999.

Matsalan gwamnonin kudu maso gabas shine dogaro da kudin da gwamnatin tarayya ke bada wa.

“Tun 1999, gwamnonin suna ragonci, babu wani shirin yin amfani da arzikin Allah wajen samo kudi domin cigaban jihar.

 “Gonan manja,kashu, shinkafa, kiwon tsintsaye da kuma wasu abubuwa da akeyi a yankin  an share su.

“Za’a iya tayar da su amma gwamnonin basu tunani haka, tunaninsu kawai kudi,” Chukwuma Igbokwe, yace “bag a dalilin da yasa bamu fitar d manja da wasu amfanin gona kasashen waje.

Asali: Legit.ng

Online view pixel