Farashin fetur ya ban banta bayan NNPC tayi karin kudi

Farashin fetur ya ban banta bayan NNPC tayi karin kudi

NNPC tayi karin kudin man petur (PMS) da N4 kuma NNPC ta zan sabani kan yarjejeniyar da akayi kan kudin mai.

Farashin fetur ya ban banta bayan NNPC tayi karin kudi

'Yan Najeriya sun girgiza ranar Talata 1 ga Nuwamba da suka sami labarin cewa kampanin man petur na kasa (NNPC) tayi karin kudin man petur (PMS) da N4

Duk da yake gwamnatin tarayya ta kayyade parashin a N145, kampanin man ya rika saidawa akan N141, parashin da sauran kampanoni suka rika saidawa.

KU KARANTA:Yan bindiga sunyi garkuwa da mutane 5 a jihar Ekiti

Amma abinda ya faru kwanan nan daga NNPC ya zan sabani kan yarjejeniyar da akayi kan kudin mai

Kakakin NNPC Garba Deen Muhammad ya bayyana cewa babu wata doka da ta hana saidawa kan parashin da aka kayyade. Yace: "Parashin da aka kayyade shine tsakanin N135 da N145, saboda haka ana iya saidawa tsakanin wadannan parashin. Abinda kake gani, kasuwa ce ke yin halinta.

A nashi maida martanin, Dokta Ibe Kacikwu, karamin ministan albarkatun mai ya nace cewa gwamnatin tarayya bata kara kudin petur ba amma bayan ya gana da shugaba Muhammadu Buhari yana mai cewa "kun jini nace an kara kudin? ku jira sai kunji daga bakina."

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel