Yan jam’iyyar PDP da AD 1000 sun sheke jam’iyyar APC

Yan jam’iyyar PDP da AD 1000 sun sheke jam’iyyar APC

- Kimanin mambobin jam’iyyar PDP da AD 1000 sun sheke jam’iyya mai ci a sama watau APC

- Wadanda suka sheke sun bayyana hakan ne a wata yakin neman zaben dan takaran jam’iyyar, Oluwarotimi Akeredolu, SAN

- Wani jigon PDP Gabriel Talabi ya magana yadda wannan gwamnati tayi ko oho da karamar hukumar

Yan jam’iyyar PDP da AD 1000 sun sheke jam’iyyar APC

A ranan alhamis, 3 ga watan Nuwamba, sama da mambobin jam’iyyar PDP da AD 1000 ne suka sheke jam’iyyar APC a Oke-Agbe , karamar hukumar Akoko ta arewa west a jihar Ondo.

Jigon PDP Gabriel Talabi da jigon Sakataren AD Sunday Akindeji ne suka jagoranci shekewan.

KU KARANTA: Shugaban Yarbawa Ajayi ya rasu yanada shekara 91

Dirakta janar din kamfen Akeredolu, Victor Olambitan, Engr. Ade Adetimehin, Tunji Abayomi ne suka yi musu maraba suka APC.

Gabriel Talabi ya mgana yadda wannan gwamnati tayi ko oho da karamar hukumar ta hanyar rashin yimusu hanyoyi da su ayyuka.

Akeredolu da Olabimtan wadanda sukayi alkawarin gyara kura-kuran da jam’iyyar PDP idan suka samu lashe zaben.

Asali: Legit.ng

Tags:
APC
Online view pixel