Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure

Allah mai kyauta ga bawa a duk lokacin da yaga dama kuma yaso, hakan ce ta faru da wasu ma'aurata da suka dauki tsawon shekaru 18 da aure ba tare da ya'ya ba.

Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure

Babu shakka wannan lokaci ya kasance na farin ciki da cikar buri ga Mista Agun da matarsa, wanda suka samu karuwar tagwaye bayan sun dauki tsawon shekaru goma sha takwas 18 da aure kuma suna ta kokarin ganin sun mallaki dan kansu.

Matar da tafi kudi a Afrika, Folorunsho Alakija, ta kasance tare da ahalin da akayi wa haihuwar a filin cocin Rose of Sharon Glorious Ministries International, Lagos, inda akayi radin sunan tagwayen.

KU KARANTA KUMA: Dan Oshiomhole ya gama makaranta a kasar Canada (hoto)

An nada wa yaran suna Folorunsho da Modupe don girmamawa ga Misis Alakija.

Ku duba wasu hotuna daga taron sunan:

Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure
Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure
Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure
Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure
Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure
Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure
Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure
Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekaru 18 da aure

Muna taya wannan ma'auarata murna!

Asali: Legit.ng

Online view pixel