Mumunan hadari: Mutane 6 sun mutu, 13 sun jinkita

Mumunan hadari: Mutane 6 sun mutu, 13 sun jinkita

- Akalla mutane 6 sun rasa rayukan su a hadarin motan ya faru a jihar Ondo

- Hadarin ya faru ne sanadayar gangancin direbobin motocin da abin ya shafa

 

Mumunan hadari: Mutane 6 sun mutu, 13 sun jinkita

Akalla mutane 6 ne suka rasa rayukansu kuma da dama sun jinkita a hadarin motan da ya faru a titin Akure zuwa Owo.

Jaridar Punch ta bada rahoton cewa hadarin ya faru ne a ranan talata,1 ga watan nuwamba inda wata mota tayi kicibis da wata trelan sojoji.

KU KARANTA: Sashen wutar lantarki ta Najeriya ya tabarbare saboda yawan bashi

Game da idon shaida, hadarin ya faru ne a kauyen Amurin  a titin Akure- Owo

Har yanzu dai ba’a san wadanda abun ya shafa ba. kana dukkan jami’an hukuma sun ki Magana akan abinda hadarin ya tattara amma kakakin hukumar kula da tsaron hanyoyi, FemiJoseph ya tabbatar da faruwan hadarin. Yace ta faru ne misalin karfe 2 na dare.

Asali: Legit.ng

Online view pixel