Nafi karfin inyi bara, inji Makaho mai siyar da cajan waya

Nafi karfin inyi bara, inji Makaho mai siyar da cajan waya

Allah mai iko, wani abin sha’awa da wani Makaho mai suna Lawal ya tabbatar da zancen ba maraya sai rago.

Nafi karfin inyi bara, inji Makaho mai siyar da cajan waya

Wani Makaho ne mai suna Lawal, sai dai shi wannan dake garin Jos Makahon baya bara, asali ma kasuwanci yake yi.

Makaho Lawan ya bayyana cewa sama da shekaru 7 kenan ya kwashe yana sana’ar siyar da cajan waya tare da dan sa wanda shi keyi masa jagora, kuma a haka yake sanin farashin kowanne irin caja dake hajarsa.

KU KARANTA:Yan luwadi sun shiga hannu a Kano

Makaho Lawan yace burinsa shine ya tara kudin da zai ishe shi bude shagon sa na kansa, wanda hakan zai sanya shi ya daina yawo, tare da fuskantar kasuwancin yadda ya kamata.

Ga wasu daga cikin hotunan sa:

Nafi karfin inyi bara, inji Makaho mai siyar da cajan waya
Nafi karfin inyi bara, inji Makaho mai siyar da cajan waya

Allah ya ba wannan makaho sa’a. Amin

&index=140&list=PL6sEiOi0w1ZCmg6rIvhdW7Xeicx_0Gk05

Asali: Legit.ng

Online view pixel