An kama yan Najeriya uku suna sata a Dubai

An kama yan Najeriya uku suna sata a Dubai

An kama wasu yan Najeriya guda uku a kan kamara lokacin da suke sata a wani babban kanti (supermarket) a kasar Dubai.

An kama yan Najeriya uku suna sata a Dubai
Yan Najeriya guda uku sunje sata a wani kanti a Dubai

Mazajen guda uku sun shiga cikin babban kantin wanda aka ce yana yankin Deira na Dubai, sunyi kamar zasuyi siyayya ne, lokacin da sauran abokan cinikin suka tafi, sai suka fito da makamai suka far ma masu amsar kudin.

KU KARANTA KUMA: Za a yi bincike akan zargin lalata da Yan gudun hijira

An gano su ne ta hanyar CCTV da aka sanya a babban kantin. An rahoto cewa yan sanda sunje sun kama dukkan bakaken fatan dake ginin da suke da zama sannan kuma suka  tsare yan Najeriyan guda uku.

Ku kalli bidiyon a kasa:

https://youtu.be/pFYaset9nZc

Allah ya kyauta!

Asali: Legit.ng

Online view pixel