Hoton bikin wasu sabbabin ma’aurata

Hoton bikin wasu sabbabin ma’aurata

Wasu hotunan auren wasu ma’aurata ya sanya jama’a tofa albarkacin bakunansu saboda tsananin kyawunsu, da tsabar soyayyar da ma’auratan suka bayyana ma juna.

Hoton bikin wasu sabbabin ma’aurata
Ani da Joy Ekpo

Ma’auratan sune Ani da Joy Ekpo, kuma sunyi hotunan biki da dama, amma wannan ne ya fi daukan hankulan mutane.

KU KARANTA: Hadarin mota ya lakume ma’aikatan sharia’a su biyar

daya daga cikin hotunan an dauke shi ne tamkar a zamanin dauri, zamanin kaka da kakanni, inda Ani ya tara gashi zaune akan babur tare da Joy dukkaninsu sanye da irin tufafin dauri.

Kafin kace me, nan da nan hoton ya watsu a shafukan yanar gizo inda jama’a suka dinga tofa albarkacin bakunan su.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel