Abubuwan da masu zuwa coci ke samu

Abubuwan da masu zuwa coci ke samu

 Akwai abubuwa da yawa da suke taimakawa a dade ana rayuwa, amma za'a iya dadewa ana rayuwa kan zuwa coci? Abunda yan kimiyya suka fada ya bada mamaki.

Ubangiji yana son mutanen shi su rika zuwa coci ko suje su halacci wani taro da ake kira coci, ko taron kiristoci da suka tuba, kuma duk abunda ubangiji ke tabadarmana dan amfanin mu ne.

Abubuwan da masu zuwa coci ke samu

Dan haka yan kimiyya sunyi wani bin cike kuma abunda binciken ya bada ya burge matuka, anyi bin ciken a jami'ar Duke.

KU KARANTA KUMA: Wata katuwar macijiya tayi kokarin cin kada

"Ya nuna akwai amfano da yawa ga wadanda suka riki addini balanta wadanda suka yi imani da addini da guraren su, sune mutanen da zasu cigaba da kasancewa lafiya, saboda yadda ze rage masu damuwa, matsuwa, kuma zasu kasance lafiya da kuma karancin kashe kan su.

Abubuwan da masu zuwa coci ke samu
Coci

Masu zuwa coci suna samun taimako na zamani, suna cin abu mai kyau, kuma suna kulawa da jikin su da kyau, kuma suna barin mugayen halaye kamar shan giya, shan taba, kuma suna da kudurori masu kyau, wanda ze iya kara ma mutum lafiya, wadannan mutanen suna da kirki da kyauta.

KU KARANTA KUMA: Wata malama tayi lalata da dalibai

Kuma suna da niyyar alheri a zukatan su, wannan ma ze iya rage masu damuwa, in ma sun samu damuwa mai makon su sha giya ko wani abun maye, sai suje suyi addu'a su kwantar da hankalin su da yardar cewa rayuwar su tana gurin ubangiji.

Dan haka imani da ubangiji da yarda da shi ze taimake ka kayi rayuwa mai tsawo da lafiya.

Asali: Legit.ng

Online view pixel