Jerin sunayen Alkalan da ake bincika

Jerin sunayen Alkalan da ake bincika

–Har yanzu dai gwamnatin shugaba Buhari bata gama yunkurin ta na tsaftace bangaren shari’a ba

–Bayan kwanaki kalilan da hukumar DSS ta kai farmaki ga Alkalai, akwai jerin sunayen wasu kuma da ke bincika kuma ance shugaban kasa ya samu sunayensu

Jerin sunayen Alkalan da ake bincika
Alkalai

Jaridar Legit.ng ta samu jerin sunayen alkalan da ake bincika da laifin rashawa

Jaridar Sahara Reporters ta yi ikirarin cewa ta samu jerin sunayen da aka kaiwa shugaba Buhari na neman izinin kai farmaki gidajen wasu Alkalai a kasa.

Ga jerin sunan:

1. Jastis Nwali Sylvester Ngwuta

2. John Inyang Okoro na kotun koli

3. Jastis Muhammad Ladan Tsamiya na kotun daukaka kara

4. Jastis Uwani Abba-Aji na ktun daukaka kara

5. Jastis Adeniyi Ademola na babban kotun tarayya

6. Jastis Mohammed Yunusa na babban kotun tarayya

KU KARANTA KUMA: Tofa: Hukumar EFCC na binciken Ministocin Buhari

7. Jastis Kabir Auta

8. Jastis Munir Ladan

9. Jastis Bashir Sukola

10. Jastis Mu’azu Pindiga

11. Jastis Zainab Bulkachuwa, shugaban kotun daukaka kara

12. Jastis Ibrahim Auta

13. Jastis Abdul Kafarati

14. Jastis Nnamdi Dimgba

15. Jastis Anwuli Chikere

16. Jastis I A Umezulike

17. Ibrahim Buba

18. Rita Ajumogobia

Ku kalli wani bidiyo:

Asali: Legit.ng

Online view pixel