Justice Samson Uwaifo yace a daure Alkalai masu rashawa

Justice Samson Uwaifo yace a daure Alkalai masu rashawa

- Justice Samson Uwaifo ya siffanta Alkalai masu rashaw a matsayin matsala ga al’umma

- Alkalin mai ritaya ya nemi a ukubantar da Alkalai masu rashawa

- Ya tuhumci majalisar shari’ar da kin ladabtar ta alkalai masu rashawa

Justice Samson Uwaifo yace a daure Alkalai masu rashawa

Justice Samson Uwaifo ya siffanta alkalai masu rashawa da barayi kuma yace a daure su.

Alkalin kotun kolin wanda yayi ritaya yayi bayani akan wannan matsala na cewa jami’an DSS suka kai a ranan Asabar, 8 ga watan Oktoba.

A wata hira da ya gabatar da gidan talabijin Channels, Justice Samson Uwaifo akwai alkalai masu ci da rashawa.

“Alkali maoi rashawa yafi hadari ga al’umma game da da barawon da ya dauki makami a kan titi.

KU KARANTA:NJC ta kare taro kan kamen da aka yima alkalai

“Idan Alkali yana rashawa, to ba alkali bane, barawo ne kuma a ukubantar da shi a matsayin barawo, game da shari’a.

Yace a mayar da hankali tsarkake bangaren sharia daga rashawa.

“Wannan al’amarin rashawan. Shin da gaske ne an kama su da rashawa da kuma makudan kudi.

 “Idan haka ne, to maganan cewa a bi tsari wajen ukubantar da su.

Justice Samson Uwaifo ya bata rai ga majalisan sharia.

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel