Ahmadu Ali ya aurar da yarsa

Ahmadu Ali ya aurar da yarsa

- Tsohon Ciyaman na jam’iyyar PDP, Mista Ahmadu Ali ya aurar da daya daga cikin yayansa mata Mariam Ali

- Ga hotunan farko daga wasan  al’ada na bikin aurensu

Ahmadu Ali ya aurar da yarsa
Mariam Ali da angonta Chuks

KU KARANTA KUMA: Wani yaro mai shekaru 14 ya sace al'aurar wani mutumi

Mista Ahmadu Adah ya kasance jami’in sojan Najeriya mai ritaya, likita sannan kuma dan siyasa. Ya kasance tsohon ciyaman na jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP).

Kwanan nan ya aurar da daya daga cikin kyawawan yayansa mata, Mariam Ali. Mariam ta auri msoyin rayuwarta, Chuks Onyema Ugochukwu wanda ya kasance da ga Ciyaman na hukumar NNDC, Onyema Ugochukwu.

Ahmadu Ali ya aurar da yarsa
Mariam Ali da angonta Chuks suna yanka pancaken auransu

KU KARANTA KUMA: Kakakin jam'iyyar APC yace Aisha Buhari ta cancanci yabo

Ahmadu ya kuma aurar da yarinyarsa, Khadijah Ahmadu Ali a shekara ta 2015. Yanzu dan siyasar ke da dalili na murna. Barka ga sababin ma’auratan wanda zasuyi auran zoben su a karshen mako.

Ahmadu Ali ya aurar da yarsa

Asali: Legit.ng

Online view pixel