Dalilai 5 da 'Yan Najeriya zasu iya shakkun labarin sakin 'yan matan Chibok

Dalilai 5 da 'Yan Najeriya zasu iya shakkun labarin sakin 'yan matan Chibok

-Dan karamin lokaci daya wuce, BBC Afrika ta ruwaito cewa Boko Haram ta sako 'yan matan Chibok 21.

-Rohoton na ambatar wata majiya daga gwamnati na cewa 'yan ta'addan sun aje yaran a anguiwar Banki ta jihar inda jirgi mai saukar ungulu na sojoji ya dauke su.

-Sakin yaran yazo 'yan watanni bayan Boko haram tayi tayin sakin yaran mamadin mayakanta ga gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.

Dalilai 5 da 'Yan Najeriya zasu iya shakkun labarin sakin 'yan matan Chibok

Ba'a tabbatar da ko yaran ne aka sako ba, haka kuma ba'a sani ba ko an yi musayar 'yan Boko Haram da yaran ba. 'Yan Najeriya na iya shakkun labarin sako yaran domin wadannan dalilan:

KU KARANTA:Wani mutum yace ma wadda ze aura ta maida kyautar miliyan 20 da dadiron ta yayi mata

Asali: Legit.ng

Online view pixel