Abun kunya: Alkali na rib da ciki yana rokon jami’an DSS

Abun kunya: Alkali na rib da ciki yana rokon jami’an DSS

- Daya daga cikin Alkalan da yake da kashi a gindi cikin rashawan kudi N500m ,an gano shi cikin wata hali

- An gano Alkalin rib da ciki yana rokon ma’aikatan DSS saboda hujjojin da suka tara akan sa

- Ance Alkalin ya amince da cewan ya karbi makudan kudade kudin cin hanci

Abun kunya: Alkali na rib da ciki yana rokon jami’an DSS

Wata rahoto da muka samu akan cewa daya daga cikin Alkalan a aka kama da hannu cikin rashawa ya amince da cewan ya karbi cin hancin N500m.

KU KARANTA: Babu abinda zanyi illa na share hawaye, Buhari mun gode inji- Ezekwesili

Alkalin yaki bude gidan ajiyan kudinsa ga jami’an DSS domin su duba abinda ke ciki. Daga baya jami’an DSS sukace zasu kwace wajen ajiyan domin gani abinda ke ciki.

An tattaro cewa hukumar DSS din tana bincikan manajojin bankuna da diraktoci masu alaka da Alkalan.

Asali: Legit.ng

Online view pixel