Muhimman labarai a ranan litinin

Muhimman labarai a ranan litinin

Jaridar Legit.ng ta tattaro muhimman labarai da sukayi kani a ranan litinin, 10 ga watan Oktoba.

1. Yadda BVN ta tona asirin Alkalan kotun kolin da aka kama

Muhimman labarai a ranan litinin

Majiya daga cikin ofishin Hukumar DSS ta bayyana cewa na'uran BVN ta taka rawan gani wajen bibiyan kudaden Alkalan kotun koli masu cin rashawa.

2. Tsohon shugaban majalisan dattawa yayi gargadi ga yan kabilan Yoruba

Muhimman labarai a ranan litinin
Ameh Ebute

Ameh Ebute, tsohon shugaban majalisan dattawa yayi gargadi ga yan kabilan Yoruba akan rikicin da ke tsakanin Tinubu da Oyegun.

3. Yan sanda sun zagaye masallaci a jihar Nasarawa

An tura jami'an yan sanda masallacin Assakio a jihar Nasarawa inda aka ga wani kross wanda mutane ke ziwa kallo

4. Tab dijan: kudin da kowani janar din soja ke amsa a shekara

Muhimman labarai a ranan litinin
General Tukur Buratai

Wata sabuwar rahoton da aka samu akan albashin kowani janar din soja. Rahoton wanda mujallar Economic Intelligence ya vayar ya nuna cewa kowani janar ke amsa N20,691,400 million a kowani shekara.

5. Kwankwaso ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari domin rokon sa saboda EFCC ta fara bincike

Muhimman labarai a ranan litinin

Hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC zata gurfana sanata Rabiu Musa Kwankwaso da laifin karkatar da kudi domin yakin neman zabe.

Asali: Legit.ng

Online view pixel