Matasan Najeriya sun zama 'mabarata' a shafukkan

Matasan Najeriya sun zama 'mabarata' a shafukkan

- An waye gari a Najeriya babu aikin yi ga matasa

- Har wadanda suka kamala karatun jam’iarsu bata bari ba da kuma Hakan ya sanya matasa sun zama mabarata

Matasan Najeriya sun zama 'mabarata' a shafukkan

Abinda ke neman zama ruwan dare a shafukkan sada zumunta, wasu matasan Najeriya na yin bara a 'wayance'

A lokacin da muke ciki yanzu, muna ganin yadda shafukkan sada zumunta ke yin tasiri wajen kudurorin mu. Ana cewa shafukkan sada zumunta na iya daukaka ka ko kuma su gurgunta ka. Mun ga mutanen da shafukkan sada zumunta suka daukaka, kuma munga wadanda suka gurgunta.

KU KARANTA: Abu 2 da ya kamata ku sani game da Walter Onnoghen – Sabon Alkalin-alkalan Najeriya 

Ana samun ayyuka ta shafukkan sada zumunta, ana kuma baza labarun batanci ta wanen hanyar sadawar.

Amma halin da ake ciki yanzu shine matasa sun shiga sahun masu Neman 'taimako' ta kafofin Twitter, Instagram da sauransu kamar yadda wasu matasa su biyu suke neman 'taimako' daga wasu 'yan siyasa ta amfani da retweets domin jawo hankalin masu 'taimakawa.'

Asali: Legit.ng

Online view pixel