Toyin Aimakhu ta hadu da Zahra Buhari da Rahama Sadau

Anyi  taron gwaninta da al’adu mai launin Rhythm of Hope Festival of Art and Culture a babban birnin tarayya Abuja, a jiya Lahadi, 9 ga watan Oktoba.

Taron ya zamu halartan manyan mutane a kasar. Yar shugaban kasa Buhari, Zahra ma taje taron. Tayi hotuna masu kyau tare da fitacciyyar jarumar Nollywood, Toyin Aimakhu. Fitacciyyar jarumar Kannywood wacce aka kora kwannan Rahama Sadau ma ta halarci taron.

KU KARANTA KUMA: Saraki da Ekweremadu sunyi murna a kotu

Kalli hotuna a kasa:

Toyin Aimakhu ta hadu da Zahra Buhari da Rahama Sadau
Zahra Buhari tare da fitacciyyar jarumar Nollywood Toyin Aimakhu
Toyin Aimakhu ta hadu da Zahra Buhari da Rahama Sadau
Zahra Buhari da Toyin Aimakhu a gurin taron gwaninta da al'ada

">

Toyin Aimakhu ta hadu da Zahra Buhari da Rahama Sadau
Toyin Aimaku
Toyin Aimakhu ta hadu da Zahra Buhari da Rahama Sadau
Jaruma Toyin Aimakhu tare da Zahra a gurin taron gwaninta da al'ada
Toyin Aimakhu ta hadu da Zahra Buhari da Rahama Sadau
Fitacciyyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau a gurin taron gwaninta da al'ada
Toyin Aimakhu ta hadu da Zahra Buhari da Rahama Sadau
Jarumar Kannywood, Rahama Sadau tayi kyau a jiya
Toyin Aimakhu ta hadu da Zahra Buhari da Rahama Sadau
Kannywood ta hadu Nollywood
Toyin Aimakhu ta hadu da Zahra Buhari da Rahama Sadau
Idan Kannywood ta hadu Nollywood

Kyawawan mata!

Asali: Legit.ng

Online view pixel